Yahweh na koya wa Dauda hanyar rai, ya bashi farinciki, kuma da murna da zai zauna a hannun damarda har abada.