ha_tq/psa/16/09.md

224 B

Yaya zuciyar Dauda na mai da martani ga Yahweh?

Zuciyarsa Dauda na da murna, kuma yana daukaka Yahweh.

Mene ne Yahweh ba zai bari ya faru da wanda ya rike alkawarinsa da amince?

Yahweh ba za ya bar sha ya ga rami ba.