Wahalar wanda ke neman waɗansu alloli zai ƙaru.
Ba zai zuba masu baye-baye na shan jini wa allolinsu ba, ko ya furta sunayensu da lebensa ba.