ha_tq/psa/16/01.md

357 B

Mene ne Dauda ya roki Allah ya yi masa?

Yana son Allah ya tsare shi domin mafakarsa a wurin Allah ne.

Mene ne Dauda ya gane game da dangantakarsa da Yahweh?

Dauda ya gane cewa Yahweh ne Ubangijin shi, kuma nagartan Dauda banza ne idan baya tare da Yahweh.

Su wane ne tsarkaka a duniya?

Sune mutane masu kirki wadanda murnan Dauda a gare su yake.