Bari yabon Allah ya kasance a bakinsu.
Takkuba cikin hannunsu domin su maida martani kan al'ummai da ayyukan hukunci akan mutane.