ha_tq/psa/149/04.md

275 B

Cikin wane ne Yahweh yake jin daɗi?

Yahweh yana jin daɗi cikin mutanensa.

Wane ne Yahweh yakan ɗaukaka?

Yana ɗaukaka masu tawali'u da cetonsa.

Yaya ya kamata masu mutane tsoronsa su yi murna?

Ya kamata masu tsoronsa su yi murna cikin nasara da waka don murna.