ha_tq/psa/148/13.md

248 B

Don mene ne ya kamata a yabi Yahweh?

Ya kamata a yabi Yahweh saboda sunansa kaɗai aka fiffita kuma ɗaukakarsa kuma ta mamaye duniya da sammai.

Su wane ne amintattun Yahweh?

Isra'ilawa da mutanen dake kurkusa da shi sune amintattun Yahweh.