Duwatsu, tuddai, itatuwa masu bada 'ya'ya, itatuwan sida, namun jeji da na gida, hallitu masu rarrafe da tsuntsaye dole su yabi Yahweh.