ha_tq/psa/148/05.md

197 B

Don mene ne ya kamata a yabi Yahweh?

Ya kamata a yabi Yahweh saboda ya bada umarni kuma dukkan kome aka hallicesu.

Mene ne doka da bazata taɓa canza ba?

Dokan Yahweh bazata taɓa canza ba.