Rana, wata, taurari masu ƙyalli, sammai mafi tsayi da ruwayen dake sama da sarari ya kamata su yabi Yahweh.