ha_tq/psa/147/19.md

343 B

Ga wane ne Yahweh ya yi shelar maganarsa kuma da farillansa da dokokinsa masu adalci?

Yahweh ya yi shelar maganarsa ga Yakubu, kuma farillansa da dokokinsa masu adalci ga Isra'ila.

Ga wanne wata al'umma ne Yahweh ya yi shelar maganarsa, farillansa da dokokinsa?

Yahweh ba ya shelar maganarsa, farillansada dokokinsa ba da wata al'umma.