ha_tq/psa/147/10.md

285 B

A kan mene ne Yahweh ba ya jin daɗin kuma ba ya dogara akan?

Yahweh ba ya jin daɗin ƙarfin doki kuma ba ya dogara ga ƙarfin mutum.

Akan mene ne Yahweh yana jin daɗi?

Yahweh yana jin daɗin waɗanda suke girmama shi, waɗanda suka kafa begensu akan amintaccen alƙawarinsa.