ha_tq/psa/147/04.md

178 B

Mene ne Yahweh ya yi da taurarin bayan da ƙidiyasu?

Yahweh yana ƙidiyan taurari kuma ya ba dukkansu sunaye.

Yahweh girman sanin Ubangiji?

Saninsa ya zarce gaban aunawa.