437 B
437 B
Wane ne Yahweh yaka tallafa kuma ya tãda?
Yahweh yakan tallafa wa dukkan waɗanda suke faɗuwa ya kuma tãda dukkan waɗanda ke a wulaƙance.
Idanu Wane ne yana jiran Yahweh kuma akan bar da abinci a madai-daicin lokaci?
Idanun kowa na jirank Yahweh kuma akan basu abincinsu a madai-daicin lokaci.
Yaya Yahweh yana biyan buƙatun kowanne abu mai rai.
Yahweh ya kan buɗe hannuwansa kuma ya biya buƙatun kowanne abu mai rai.