Mene ne wata tsara za a yabi kuma za a labarta ga mai zuwa?
Daga wata tsara zuwa wata tsara za a yabi ayyukan Allah kuma za a labarta manyan ayyukansa.
Akan mene ne Dauda ya yi ta bin-bini
Ya yi bin-bini akan martabar ɗaukakar Yahweh da kuma ayyukansa masu ban mamaki.