ha_tq/psa/144/14.md

122 B

Wane ne Dauda ya ce mutanen ne masu farin ciki?

Ya ce mutanen da suna da farin ciki sune waɗanda Yahweh shi ne Allah.