ha_tq/psa/144/12.md

267 B

Mene ne Dauda yana son 'ya'yan Isra'ila su zama kamar?

Yana son su zama kamar dashe-dashen da suka yi girma suka ƙosa a samartakarsu

Mene ne Dauda yana so 'ya'yanmu mata su zama kamar?

Yana son su zama kamar sassaƙaƙƙun ginshiƙan fãda, masu kyan fasali.