ha_tq/psa/144/07.md

146 B

Yaya Yahweh ya cece Dauda daga hannun baƙi?

Yahweh ya miƙo hannunsa daga sama kuma ya cece Dauda daga ɗumbin ruwaye kuma daga hannun baƙi.