ha_tq/psa/143/11.md

150 B

Mene ne Dauda yana son Yahweh ya yi wa maƙiyan Dauda?

Dauda ya roki Yahweh ya datse maƙiyan Dauda kuma ya hallaka dukkan maƙiyan rayuwan Dauda.