ha_tq/psa/143/07.md

461 B

Mene ne zai sã Dauda zama kamar waɗanda suka gangarawa cikin rami?

Dauda zai zama kamar waɗanda suka gangarawa cikin rami idan Yahweh bai amsa masa da wuri ba ko in ya ɓoye masa fuskarsa daga Dauda.

Mene ne Dauda yana son ya ji da safe domin ya dogara ga Yahweh?

Dauda yana son ya ji alƙawari na amincin Yahweh.

Mene ne Dauda yana so Yahweh ya yi domin yasa zuciyarsa ga Yahweh?

Dauda yana son Yahweh ya nuna masa tafarkin da zaya ya yi tafiya.