ha_tq/psa/141/08.md

332 B

Akan wane ne idanun Dauda?

Idanun Dauda suna kan Yahweh, Ubangiji.

Daga mene ne Dauda yana so Yahweh tsare shi?

Dauda yana son Yahweh ya tsare shi daga tarkunan da an ɗana masa, kuma daga tarkunan masu mugun aiki.

Mene ne Dauda yana so ya faru da mugaye?

Dauda yana son mugaye su faɗa cikin tarkonsu shi kuwa ya kubce.