ha_tq/psa/140/12.md

317 B

Mene ne Yahweh zai yi wa masu sha ƙunci da matalauci?

Yahweh zai tsare sanadin mai shan ƙunci kuma zai yi adalci ga matalauci.

Mene ne mutane masu adalci hakika zasu yi?

Mutane masu adalci zasu hakika bada godiya ga sunan Yahweh.

Mene ne zai faru da mutane dake yin gaskiya?

Zasu kasance a gaban Yahweh.