ha_tq/psa/140/09.md

284 B

Mene ne Dauda ya so ya mamaye waɗanda sun kewaye shi?

Dauda ya so makircin leɓunansu ya mamaye su.

Mene ne Dauda ya so ya faru da waɗanda suna ce mugun abubuwa game da waɗansu?

Dauda ya so kowa da yana ce mugun abubuwa game da waɗansu kada su sami kwanciyar rai a duniya.