ha_tq/psa/140/06.md

219 B

Ga mene ne Dauda ya roka Yahweh ya kasa kunne?

Dauda ya roki Yahweh ya kasa kunne ga koke-kokensa na neman jinƙai.

Mene ne Yahweh ya yi wa Dauda cikin lokacin yaƙi

Yahweh ya kare kan Dauda cikin lokacin yaƙi.