ha_tq/psa/140/01.md

256 B

DAga wane ne Dauda ya bukace Yahweh ya cece shi?

Dauda ya bukace Yahweh ya cece ni daga mugaye ya kiyaye shi daga mutane masu zafin rai.

Mene ne Dauda yace mugaye suke kamar?

Yace harsunansu suna sara kamar maciji kuma dafin kububuwa na leɓunansu.