Yahweh ya amsa masa, kuma ya ƙarfafa shi kuma ya bashi karfin zuciya.
Zasu mika godiyan su domin maganganun Yahweh.