ha_tq/psa/136/13.md

114 B

Mene ne Yahweh ya yi wa Isra'ila sa'ad da ya tsaga jan Tekun?

Yasa Isra'ilawa suka wuce ta tsakiyar jan Tekun.