ha_tq/psa/136/01.md

155 B

Don mene ne ya kamata mutane su yi godiya ga Yahweh?

Ya kamata suyi godiya gare shi domin shi nagari ne, kuma alƙawarin amincisa ya dawwama har abada.