ha_tq/psa/13/05.md

262 B

Dauda na dogara cikin menene?

Dauda na dogara ga amintaccen alkawarin Yahweh.

Zuciyar Dauda na murna cikin menene?

Zuciyarsa na murna cikin ceton Yahweh.

Don me Dauda zai yi waka ga Yahweh?

Dauda zai yi waka domin Yahweh ya yi masa abin kirki kwarai.