ha_tq/psa/13/03.md

459 B

Yaya Dauda yake son Yahweh ya amsa masa addu'arsa?

Ya roki Yahweh ya dube shi, ya amsa masa, kuma ya bashi haske ga idanuwansa.

Mene ne Dauda ke tsoro zai faru idan Yahweh bai amsa masa ba?

Dauda na tsoro zai yi barci cikin mutuwa.

Mene ne Dauda baya son abokan gabansa su fada a kansa?

Baya so su ce sun yi nasara a kansa kuma sun yinjaye abokan gabansu.

Me zai faru idan an yi nasara a kan Dauda?

Abokan gabansa za su murna saboda faduwarsa.