ha_tq/psa/126/04.md

367 B

Mene ne marubucin ya nemi da Yahweh?

Marubucin ya nemi cewa Yahweh ya maido da kadarorinsu.

Mene ne zai faru da waɗanda suka yi shuka cikin hawaye?

Zasu yi girbi tare da sowace-sowacen farinciki.

Mene ne zai faru da mutum wanda ya fita da kuka kuma yana ɗauke da irin shuka?

Zai sake dawowa da sowace-sowacen farinciki, yana kawo dammunansa tare da shi.