ha_tq/psa/126/02.md

134 B

Mene ya cika bakunan mutanen sa'ad da Yahweh ya maido da kadarorin Sihiyona?

Bakunansu na cike da dariya harsunansu kuma da waƙa.