ha_tq/psa/125/04.md

363 B

Ga wane ne marubucin ya nemi cewa Yahweh ya yi da ƙyau?

Ya nemi cewa Yahweh ya da ƙyau da waɗanda suke masu adalci a zukatansu.

Mene ne zai faru da waɗanda suke kauce gefe ga karkatattun hanyoyinsu?

Yahweh zai kawar da su tare da masu aikata mugunta.

Mene ne marubucin yana so ya kasance a Isra'ila?

Marubucin yana so salama ta kasance a Isra'ila.