ha_tq/psa/125/01.md

425 B

Mene ne waɗanda sun dogara ga Yahweh kamar?

Suna nan kamar dutsen Sihiyona, marar jijjiguwa kuma mai dawwama har abada.

Ga mene ne marubuci ya kwantata yadda Yahweh ya kewaye mutanensa?

Marubucin ya kwantata yadda Yahweh ya kewaye mutanensa kamar duwatsu wanda kewaye Yerusalem, yanzu da har abada.

Mene ne ba za ta yi mulki ba a ƙasar mai adalci?

Sandar mulkin mugunta ba za ta yi mulki ba a ƙasar mai adalci.