ha_tq/psa/124/06.md

217 B

Mene ne mutanen suka yi bayan da Yahweh bai bar su a yayyage su da haƙoran abokan gãbansu?

Mutanen sun albarƙaci Yahweh.

Mene ne kubcewar Isra'ilawa kamar?

Kubcewarsu na kamar tsuntsu daga tarkon mafarauta.