ha_tq/psa/124/01.md

223 B

Mene ne da zai faru in da Yahweh ba don Yahweh yana gefen Isra'ila ba sa'ad da mutane suka taso gãba da su?

Idan da ba don Yahweh yana gefen Isra'ila ba, mutane da suka taso gãba da su da sun haɗiye su ɗugum da rai.