ha_tq/psa/123/03.md

151 B

Don mene ne mutane sun roka Yahweh yayi masu jinkai?

Mutanen na cike da wulaƙanci, suna ma fi cike da ba'ar masu ba'a da kuma renin masu fahariya.