ha_tq/psa/122/04.md

239 B

Don mene ne kabilun suna tafiya Yerusalem?

Kabilun suna Yerusalem su bada godiya ga sunan Yahweh.

Don mene ne shugabanen na zaune akan kursiyoyin cikin Yerusalem?

Shugabanen na zaune akan kursiyoyin domin hukunci domin gidan Dauda.