ha_tq/psa/122/01.md

269 B

Mene ne an ce wa Dauda da ya sa shi farinciki?

"Bari mu tafi gidan Yahweh" an ce wa Dauda.

Ina ne sawayen mutanen na tsaye?

Sawayensu na tsaye cikin ƙofofin Yerusalem.

Yaya ne an gina Yerusalem?

An gina Yerusalem ne kamar birni da aka yiwa shiri a hankali.