ha_tq/psa/119/79.md

213 B

Marubuci ya roka cewa zuciyasa da zai zama da rashin laifi da darajanta farillan Yahweh domin mene ba zai faru ba?

Ya so zuciyasa ya ta zama da rashi laifi da darajanta farillan Yahweh domin kada ya sha kunya.