ha_tq/psa/119/73.md

189 B

Don me marubuci yana cewa waɗanda suke ba wa Yahweh girma za suyi murna sa'ad da suka gani marubuci?

Za su yi murna sa'ad da suka gan marubuci saboda ya sami bege cikin maganar Yahweh.