ha_tq/psa/119/65.md

159 B

Don me ne marubuci ya roki Yahweh ya koya masa sasancewa da fahimta?

Ya roki Yahweh ya koya masa sasancewa da fahimta saboda ya gaskanta da dokokim Yahweh.