ha_tq/psa/119/63.md

132 B

/marubucin sh abokin wane irin mutane ne?

Shi abokin dukkan waɗanda ke girmama Yahweh, da dukkan waɗanda ke kula da umarnansa.