ha_tq/psa/119/37.md

130 B

Daga mene ne marubuci ya roki Yahweh ya juya idanuwa marubucin?

Ya roki Yahweh ya juya idanuwa daga duban wofintattun abubuwa.