ha_tq/psa/119/35.md

162 B

Ina ne marubuci ya roki Yahweh ya jagoranci zuciya marubucin?

Ya roki Yahweh ya jagoranci zuciyasa ga alƙawarin umarnan Yahweh da kaucewa daga ƙazamar riba.