ha_tq/psa/119/23.md

129 B

Mene ne marubuci ya yi ko da ya ke shugabanni sun ƙudurta suka yi masa maƙarƙashiya?

Ya yi binbinin a kan farillan Yahweh.