ha_tq/psa/119/21.md

152 B

Wane ne marubuci ya ce la'anna ce da kuma bauɗewa ce wa dokokin Yahweh?

Masu fahariya an la'anta su da kuma waɗanda suka bauɗe wa dokokin Yahweh.