ha_tq/psa/119/17.md

153 B

Ta yaya marubuci zai gani ayyukan al'ajibi a cikin shari'ar Yahweh?

Zai ga ayyukan al'ajibi a cikin shari'ar Yahweh sa'ad da Yahweh ya buɗe idanusa.