ha_tq/psa/119/163.md

117 B

Har sau nawa ne marubuci yana yi yabon Yahweh sabili da dokokinsa na adalci?

Yana yabon Yahweh sau bakwai a rana.