ha_tq/psa/119/151.md

131 B

Mene ne marubuci ya koya tun dã can daga dokokin alƙawarin Yahweh?

Ya koya cewa Yahweh tsaida dokokin alƙawaransa har abada.